Ko yanzu Na samu Mijin Aure A Ashirye nake da na daina film _ na raya sunnar manzon Allah (saw)




Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Fatima Hussain wacce aka fi sani da suna Maryam a cikin shirin Labarina ta bayyana cewar tana godiya ga dubban masoyanta waɗanda suke kiranyen-kirayen cewa ta aje harakar Film zasu aureta Maryam ta bayyana cewar a shirye take matuƙar ta samu wanda yake dagaske zai aureta babu yaudara kuma zai iya riƙeta to babu shakka zata aje harakar Film ta rungumi aure don raya Sunnar MANZON ALLAH SAW

Jama’a da dama dai sun yaba da irin É—abi’u da halayenta a cikin shirin Labarina wanda wasu ke cewa don Allah ta aje harakar Film zasu aureta, shin kana daya daga cikin masu sha’awar auren Maryam Labarina?



Previous Post Next Post