Akwai wasu kabila dake caje Alaura mata sabo da bibiyar budurcin Yaran su saboda kaucewa kalubalen.....
Rahotanni sun ce akwai wasu kabila a Arewacin kasarnan da Iyaye suke bibiyar budurcin Yaran su Mata mako-mako idan sun dawo gida daga Makaranta ko Unguwa don kada a sami matsala, manufar hakan shi ne bibiyar budurcin Yaran su saboda kaucewa kalubalen tabarbarewar tarbiyya da kokarin tabbatar da cewar Yaran su sun Kai budurcin su gidajen Zauren su.
Shin ya kuke ganin wannan tsarin?
Shu’aibu Abdullahi