Mataimakin Shugaban Kasa Shettima Ya Zargi Shugaba Tinubu da Saka masa na'urorin leken asiri a sabon gidansa na Naira Biliyan 21........
Sabon Rigima kashim shettima na Zargin Tinubu da saka Masa kamarorin lekin Asiri a Sabon Gidansa.
Mataimakin Shugaban Kasa Shettima Ya Zargi Shugaba Tinubu da Saka Kamaru da na'urorin leken asiri a sabon gidansa na Naira Biliyan 21. Ya fi so ya zauna a matsuguninsa na yanzu.