Matukar kotun koli bata barwa Abba Gida-gida kujerar sa Zamu daina yin film….


shugaban masuna’anatar ta kannywood wato Alhassan kwalli Yaroki kotun koli ta barwa Abba Gida-gida kujerar sa domin shine zabin Al’ummar jihar Kano idan kuma ba hakaba Zamu daina yin Film na tsawon sheka Takwas


Previous Post Next Post