wallahi dana Auri talaka gwanda na mutu banyi aure ba _fateema sheka….



Wallahi dana Auri talaka gwanda na mutu banyi aure ba cewar fateema sheka kamar yadda Tabayyanawa duniya cewa duk kyanta kawai saita Auri talaka

shin wai meyasa mata basa son Auren talaka koda kuwa sun fito daga gidan Talakawa???
Previous Post Next Post